Hukumar NFIU ta kaddamar da manhajar dakile harkallar kudade ta intanet
Wannan manhaja an sa mata suna Manhajar Tattara Bayanan Laifuka, wato CRIMS.
Wannan manhaja an sa mata suna Manhajar Tattara Bayanan Laifuka, wato CRIMS.
An bada umarnin kwace asusun ne biyo bayan zargin wata badakala naira bilyan 9.9.
Hakeem Otiki shi ne Babban Kwamandan Rundunar Mayaka ta 8 da ke Sokoto, watau GOC.
EFCC ta ce su hudu sun hada kai kuma sun hada baki sun karkatar da naira bilyan 25.
Lauretta dai ta na daya daga cikin hadiman Shugaba Muhammadu Buhari a kafafen yada labaru.
Dama kuma babu wadatattun kudaden shiga da za a rika gudanar da ayyukan na kasafin kudi, sai tilas an ciwo ...
Dalilin da ya sa mu ka yi wa Buhari iho a Majalisa
An kama su ne da daloli guda, ‘yan dari-dari.
Bincike ya nuna cewa dillalin mai suna Mohammed Bello, ya nunfi Saminaka ne wajen wani babban gogarman su, mai suna ...
Kwamitin kuma ya nemi a kara masa lokacin yin binciken da ya ke a kan yi yanzu.