SAUYA FASALIN NAIRA: Ina tare da CBN Ɗari bisa Ɗari – Buhari
Masu sana'ar arziki da ayyukan kwarai basu da matsala, amma waɗanda suka tara kuɗaden haram suka boye su ne za ...
Masu sana'ar arziki da ayyukan kwarai basu da matsala, amma waɗanda suka tara kuɗaden haram suka boye su ne za ...
Fitaccen malamin Kaduna Sheikh Ahmad Gumi, ya soki kudiriy canja fasalin naira da babban bankin Najeriya ya bijiro da shi ...
A jihohin ƙasar nan dai ana sayar da dala ɗaya naira 775, Mai saye a hannun 'yan canji kuma zai ...
Farashin naira ya yi rugurugun da bai taɓa yi ba a baya, inda a ranar Talata da yamma sai da ...
Faɗuwar darajar naira dai na ci gaba da yi wa tattalin arzikin Najeriya babbar barazanar da tun ana fama da ...
Daraktan ya ce NFIU ya bi diddigin manyan kamfanonin da Najeriya ke bi bashin biyan haraji, har ta tabbatar da ...
Sai dai darajar CFAn ta karu domin nerar da ke kan 1.38 XOF ta kasance kan 3 XOF a shekarar ...
Sannan kuma ya zargi gidan yanar gizo na abokiFX.com da ruruta tsadar dala, ta hanyar riƙa buga farashin da shaci-faɗi ...
A ranar Litinin Naira ta yi ragargajewar da ba ta taɓa yi ba a tarihin kasuwar 'yan canji, inda sai ...
Osibogun ya fadi haka ne a taron masu gudanar da bincike da aka yi a jami'ar jihar Legas a cikin ...