PDP ta nemi a binciki wadanda su ka maka naira biliyan 797 a kwangilar titin Abuja zuwa Kano
Haka Kakakin Yada Labarai na PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana a cikin wata takardar da ya raba wa manema labarai ...
Haka Kakakin Yada Labarai na PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana a cikin wata takardar da ya raba wa manema labarai ...
Lauyan ya roki kotu ta tilasta wa bankin CBN ya cire wannan rubutu, tun da acewarsa wai Najeriya ba na ...
Sanarwar ta hana kamfanonin saida wuta Discos karbar kudaden wuta ko wasu kudaden harkokin lantarki na Discos din.
Wannan manhaja an sa mata suna Manhajar Tattara Bayanan Laifuka, wato CRIMS.
An bada umarnin kwace asusun ne biyo bayan zargin wata badakala naira bilyan 9.9.
Hakeem Otiki shi ne Babban Kwamandan Rundunar Mayaka ta 8 da ke Sokoto, watau GOC.
EFCC ta ce su hudu sun hada kai kuma sun hada baki sun karkatar da naira bilyan 25.
Lauretta dai ta na daya daga cikin hadiman Shugaba Muhammadu Buhari a kafafen yada labaru.
Dama kuma babu wadatattun kudaden shiga da za a rika gudanar da ayyukan na kasafin kudi, sai tilas an ciwo ...
Dalilin da ya sa mu ka yi wa Buhari iho a Majalisa