Dala ta kai Naira 1,534 farashin gwamnati
A ranar Talata ɗin nan zanga-zanga ta ɓarke a Sakkwato, bayan cikin makon da ya gabata an yi zanga-zanga a ...
A ranar Talata ɗin nan zanga-zanga ta ɓarke a Sakkwato, bayan cikin makon da ya gabata an yi zanga-zanga a ...
CBN ya nuna damuwa dangane da yadda ake ta ƙirƙirar ƙarya da karkatattun bayanai ana dangantawa ko alaƙantawa da bankin
Wannan jarida ta bada labari yadda tun a ranar Litinin Dala ta lollotsa wa Naira kumatu, ta gaggaɓe mata haƙoran ...
Darajar Naira ta yi zubewar da ba ta taɓa yi ba a tarihi, inda a ranar Talata aka sayar da ...
"Wannan tsari da muka bijiro da shi, zai taimaka wajen samar da farashin canjin kuɗaɗen ƙasashen waje wanda zai wanzar ...
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa darajar Naira 'ta faɗi warwas".
Kuɗaɗen ajiyar Najeriya da ke Asusun Ajiyar Ƙasashen Waje sun yi ƙasa sosai, ƙarancin da tun shekara shida baya ba ...
Obazee ya ce CBN ya yi sabbin kuɗaɗen na N200, N500 da N1,000, kuma Naira bilyan 61.5 ya kashe wajen ...
Bankin ya ce ya hada hannu da jami’an tsaro domin kamawa tare da gurfanar da masu buga jabun kuɗi a ...
A zamanin Godwin Emefiele, karyewar darajar Naira saboda tsananin rashin alƙibla daga CBN, ya shafi hada-hadar kasuwanci