Galan daya na fetur ya kai N2,500 a Maiduguri byAshafa Murnai January 3, 2018 0 Sauran gidajen mai kalilan da ke bude, su ne saida kowace lita ce akan naira N250.