Gwamnatin Buhari ba za ta iya kara albashi a wannan shekarar ba -Minista
Ana dai sa ran cewa Kwamitin Tattauna Mafi Karancin Albashi zai kammala ayyukan sa nan da watan Satumba.