MUTAN ZAMFARA SUN BANI: ‘Yan bindiga sun aika wasiku kauyuka 9 su biya Harajin miliyoyin naira ko su kwankwadi ruwan azabar su
Hakimin Zugu dake karamar hukumar Bukuyyum, shine ya tabbarwa PREMIUM TIMES yana mai cewa duka wasikun an aiko su garin ...