HAJJIN BANA: Za a fara tashi daga ranar 30 ga watan Yulin 2017
Kakakin hukumar NAHCON Uba Mana ne ya sanar da hakan wa manema labarai a yau Talata.
Kakakin hukumar NAHCON Uba Mana ne ya sanar da hakan wa manema labarai a yau Talata.
Gwamnoni jihohi 36 sun tsaya a kan cewa a sake kulla wata sabuwar yarjejeniya da kamfanonin jiragen da za su ...