‘Yan sanda sun kama wasu 10 dake da hannu a cinna wa motocin INEC wuta a jihar Akwa Ibom
Odiko ya ce INEC ta samar da wadannan motoci ne domin jigilan kayan zabe zuwa bangarorin jihar.
Odiko ya ce INEC ta samar da wadannan motoci ne domin jigilan kayan zabe zuwa bangarorin jihar.
Ahmed Lawan da Yusuf Lasun na daga cikin tawagar.