Bankin CBN ya karya darajar naira, saboda azarbabin ciwo bashin dala biliyan 1.5
CBN ya buga wannan sabon farashi a shafin sa na Twitter, a ranar Litinin, inda ya kankare rubutaccen farashin naira ...