Farfado da kamfanonin sarrafa magunguna a kasar nan zai taimaka wajen rage jabun magani – NAFDAC
Farfado da kamfanonin sarrafa magunguna a kasar nan zai taimaka wajen rage jabun magunguna
Farfado da kamfanonin sarrafa magunguna a kasar nan zai taimaka wajen rage jabun magunguna
Hukumar Kwastan ta kone kwantina 58 ta Tramadol da wasu muggan kwayoyi na naira bilyan 14.7
NAFDAC ta ce kamfanin zata iya ci gaba da ayyukanta tunda an gane tsaftar ruwan.
NAFDAC ta ce kamfanin ruwan za ta ci gaba da aiyukkantane baya hukumar ta kammala gudanar da bincike.
Jami’in hukumar Anikoh Ibrahim ya sanar da haka a wata takarda da ya rabawa manema labarai.
Mun kama katan 376 na Amstel Malt, katan 17 na Coca-cola da katan takwas na Maltina.
Sakamakon binciken ya nuna cewa magunguna 371 daga cikin 5790 ne kawai jabu.
A dalilin haka muke kira ga duk masu shigo da magugunan daga kasashen wajen kan su sa ido matuka.
Hukumar (NAFDAC) ta bayyana cewa daga yanzu gwamnati ta hana shigowa da siyar da maganin hawan jini ‘Valsartan’.
NAFDAC za ta kona kayan da ta kama da ya kai Naira Biliyan 198