NAFDAC ta lalata haramtattun kayayyaki da kuɗinsu ya kai Naira biliyan 10
Daraktar hukumar shiyyar Arewa-maso-gabas, Kenneth Azukwe, ta ce haramtattun kayayyakin sun haɗa da magunguna da abinci da sauransu.
Daraktar hukumar shiyyar Arewa-maso-gabas, Kenneth Azukwe, ta ce haramtattun kayayyakin sun haɗa da magunguna da abinci da sauransu.
Hukumar kula da ingancin abincin da magunguna ta kasa NAFDAC ta rufe shaguna sama da 100 a babban kasuwar Ogbete ...
Tsakuwa ya ce za a yi haka ne ta hanyar bin gidajen da ake siyar da muggan kwayoyi, damke dilolinsu
Suleiman ya ce hukumar ta kafa dokar ne domin hana ta’ammali da giya da mutane musamman matasa ke yi a ...
Adeyeye ta ce yawancin magungunan da ake shigowa da su Najeriya, duk ana sayo su ne da ƙasashen Kudu maso ...
Akwai Kuma kayan da kungiyoyin masu zaman kansu, kungiyar masana magunguna ACPN suka kawo suma duk na daga cikin kayan ...
Mutane da dama na kwankwadar wannan magani da yake a cikin yar karamar robar magani. An yi makat lakabi da ...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kasa NAFDAC ta gargadi mutane kan shan kwayoyin maganin dake rage kiba.
Hukumar NAFDAC ta gargadi mutane da su daina shan maganin gargajiya da aka hada shi bayan kwanaki 14.
Albasa da tafarnuwa na taimakawa wajen inganta garkuwar jikin mutum amma ba su da ingancin samar wa mutum kariya daga ...