Mun samu nasarori da dama a yaki da ta’addanci a 2024 – NAF
Ina mika godiyata ga jami'an rundunar da sauran jami'an tsaron da muka hada hannu da su domin samar da tsaro ...
Ina mika godiyata ga jami'an rundunar da sauran jami'an tsaron da muka hada hannu da su domin samar da tsaro ...
Rundunar ta kai wa Faca-Faca hari a kauyen Marina dake karamar hukumar Safana jihar Katsina da misalin karfe 3 na ...
PREMIUM TIMES ta tattauna da mutanen gari, manoma da 'yan tiredar garin da kuma iyayen waɗanda aka kashe wa yar
WSJ ta buga cewa wata majiyar wani jami'in soja ne ya bayyana labarin ga jaridar, amma ya ce a sakaya ...
Sojojin Sama sun rika jefo musu bama-bama daga sama sannan na kasa kuma sun shan wuta daga dakarun Najeriya.
An yi amfani da jiragen yaki 10 wajen tarwatsa sansanin 'yan bindiga a Kuyambana, Dajin Rugu, Birnin Gwari da Dansadau.
Ya ce sun samu horo a cikin Najeriya da kuma kasashen Turai.
Za a kawo jiragen tare da bama-bamai 11, da roket da kuma na’urorin sanso, masu gano lungun da mahara suka ...
Wadannan dakaru sun hada da jami'an 'yan sanda, Sojoji, Sibil difens, da sojojin sama.
Kakakin rundunar Olatokunbo Adesanya ya ce wannan magana bata da asali domin sojin saman na tare da wannan mulki na ...