KANJAMAU: Mutane miliyan biyu ke zuwa asibiti don karbar magani a Najeriya – Hukumar NACA
Mutane miliyan biyu ke zuwa asibiti don karbar magani a Najeriya
Mutane miliyan biyu ke zuwa asibiti don karbar magani a Najeriya
Sama da miliyan daya na mutanen dake dauke da cutar Kanjamau na samun kula da kungiyar AHF
Fadin nasarorin da gwamnati ta samu a fannin kiwon lafiya zai taimaka wajen dakile yaduwar cutar kanjamau
Za a gudanar da bincike don sanin adadin yawan mutanen dake dauke da cutar kanjamau a Najeriya
Mutane 52.3 a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun fi fama da rashin samun tsaftatacen ruwa.
Ya ce as sami raguwa sosai na mutanen da ke kamuwa da cutar.
Ya kuma ce coci a shirye take domin ta hada kawance da gwamnati.
Sani ya fadi haka ne a taron wayar da kai da akayi a Abuja.
An nada sani Aliyu shugaban hukumar NACA ne a watan Nuwamban shekara ta 2016.