‘Yan N-Power sun yi zanga-zangar dakatar dasu da minista Sadiya ta yi a Abuja
Matasan sun yi tattaki har zuwa majalisar Kasa domin nuna rashin amincewar su da dakatar da shirin cikin kankanin lokaci.
Matasan sun yi tattaki har zuwa majalisar Kasa domin nuna rashin amincewar su da dakatar da shirin cikin kankanin lokaci.
Ina wayoyin 'yan rukuni na biyu? Ya za a yi da maganar bambancin wa'adi tsakanin rukunin farko da na biyu
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin sallamar duka wadanda ke shirin tallafi na N-Power a kasar nan.
Minista Sadiya Faruq ce ta bayyana haka wurin wani taron musamman da ta yi tare da wasu takwarorin ta ministoci, ...
Buhari ya zabtare kashi 94% na kudaden Shirin Inganta Rayuwar Al’umma
Buhari ya ce an samu nasarar raguwar matsin fatara da tsadar kayan tasirifin rayuwa daga kashi 18.72 a 2017 zuwa ...
Za a yi haka ne don inganta su.
N-Power dai ya bayyana cea a cikin 2017 za su dauki masu digiri 300,000.
Tun Sadiya Jubrin na karamar yarinya, babban muradin ta shi ne ta zama malamar makaranta, mai koyarwa a cikin aji. ...
Matasan sun yi tattaki ne daga shataletalen bankin UBA zuwa sakateriyar jihar.