RAHOTON MUSAMMAN: Yadda Boko Haram suka yi shigar ’yan sanda a farmakin kashe sojoji takwas byAshafa Murnai January 22, 2020 0 Majiya daga cikin sojoji ta ce sai da aka shafe minti 30 ana bude wuta.