TIRKASHI: Wani limami ya auri namiji bai sani ba sai bayan makonni biyu a gidan aure byAisha Yusufu January 13, 2020 Mutumba shine limamin masallacin Kyampisi Noor dake kauyen Katunga, Uganda.