An damke magidancin da ya kashe matar sa da tsananin duka byMohammed Lere December 26, 2019 Mutiu Sonola surfafi matar sa Zainab Shotayo da dukan tsiya ne har sai da ta mutu.