CORONAVIRUS: Mutane 201,000 sun kamu da cutar a duniya – Rahoton jami’ar John Hopinks
Rahoton ya kuma bayyana cewa kasar Chana da a nan ne cutar ta fara barkewa ta fara samun ragowar yaduwar ...
Rahoton ya kuma bayyana cewa kasar Chana da a nan ne cutar ta fara barkewa ta fara samun ragowar yaduwar ...
Ministan harkokin kasashen waje na kasar Afrika Ta kudu Naledi Pandor, ta sanar da rufe ofishin jakadancin ta dake Najeriya.
Masari ya yi wannan jawabi ne a cikin wata takardar bayan taro na kwana daya da gwamnonin Arewacin kasar nan ...
Babban dalilin shirya wannan taro da kungiyar ‘Stop TB Partnership in Nigeria’ ta yi shine domin a hadu a tattauna ...
Ina bada shawarar cewa mu kaurace wa cin rashawa, domin ta na bata mana suna kwarai da gaske.
Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce sun yi kokari sun kubutar da sauran fasinjojin hudu da suka tsere a cikin ...
Gwamnati ta ware Naira biliyan 9.2 domin gina makarantu da siyo maganin cutar Kanjamau
Don haka duk wanda kuka ga ya kauce wa dabi'ar da Allah ya halicce shi a kan ta, ya fada ...
Mahara sun kashe mutane 26 a garin Gandi da ke Gundumar Karamar Hukumar Rabah ta Jihar Sokoto.
Awowi 48 bayan ragargaza garin Dan-Dambo, mahara sun kashe mutane 17 a Magami