ZAMFARA TA BANI TA LALACE: An kama masu safara da cin naman mutane a Gusau
Ahmed Baba ne ya sa na samo masa sassan naman jikin mutum domin ya biya shi ladar Naira 500,000.00, kuma ...
Ahmed Baba ne ya sa na samo masa sassan naman jikin mutum domin ya biya shi ladar Naira 500,000.00, kuma ...
Bisa ga sabbin sharuddan guje wa kamuwa da cutar da hukumar ta fitar sun nuna cewa wadanda suka yi allurar ...
Sannan kuma rundunar na aiki kafada da kafada da sauran hukumomin tsaron domin tabbatar an samu kyakkyawan tsaro a yankin.
Mahara dauke da manyan bindigogi sun kashe akalla mutum 14 a kauyen Tashar Kadanya dake Kushemiki karamar hukumar Birnin Gwari ...
Masari ya kara da cewa ba Boko Haram bane suka sace yaran, yan bindiga ne tsangwararan suka tafi da yaran ...
Bayero ya ce anyi su kusa-kusa ne domin rage wa mutane wahalar dogon tafiya zuwa manyan kasuwanni dake kulle.
Ya ce an sakar masa 'ya'yan a cikin dokar jeji misalin karfe 5:30 na asubahin yau Lahadi.
Mutane samam da 100 sun warke a najeriya har an sallame su.
'Yan sandan jihar Bauchi sun bayyana cewa sun kama wasu mutane biyu dake zaton suna da hannu a aikata wannan ...
A karshe Lai Mohammed yayi Kira ga wadanda suka San ya kamata ayi musu gwaji si garzayo ayi musu gwajin ...