TAMBAYA: Za a iya yin laya da ganye ko sassaken itace a rataya don wani magani, Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Za a iya yin laya da ganye ko sassaken itace a rataya don wani magani
Za a iya yin laya da ganye ko sassaken itace a rataya don wani magani
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Wannan shi ne Ra’ayin Abdullahi Dan Abbas, Asma’ Bintu Abubakar, Imum Al-Nakha’i, Ibn Majushuni da sauran magabata da yawa.