BAUCHI: Ba a yi min hudubar akwai saduwa a aure ba, shi yasa da mijina ya bukace ni na kashe shi – Salma
Mustafa ya rasu bayan an kai shi asibiti a Itas-Gadau, amma kafin a natsa har a iya duba shi rai ...
Mustafa ya rasu bayan an kai shi asibiti a Itas-Gadau, amma kafin a natsa har a iya duba shi rai ...
Daga cikin jihohin da suka dage dokar akwai Bauchi, Kano, Adamawa, Cross River, Barno, Ebonyi da sauran su.
Tuni dai kasashe kamar su Tanzania, Comoros, Guinea-Bissau da Congo duk sun aika a kawo musu wannan magani.
Wannan doka dai ta takaita zirga-zirga da dare daga 8 na dare zuwa 6 na safe, ta shafi dukkan jihohin ...
Kwanan nan Jihar Kano ta bayyana cewa ta kwashi almajirai 1098, wadanda ta maida jihohin su.
Mustapha ya yi wannan martani a ranar Juma'a a wurin taron ci gaba da yi wa just a karin haske ...
Kafin Buhari ya hau mulki cikin 2015, ya yi alkawarin zai gyara fannin harkokin lafiya fiye da yadda yake a ...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa a halin da ake yanzu ba za a iya cire Shugabaanin Tsaron kasar nan ba.
Jinjiri ya kara da cewa sun iske Nafeesat kwance male-male cikin jini a inda ya jefar da gangan jikin ta.
Bansan wajen da ake siyar da abincin Naira Talatin ba a Jihar Kano