SUNAYE: Mutum 132 da suka dawo daga kasashen Indiya, Turkiya da Brazil aka yi wa mutane kashedi su yi nesa-nesa da su saboda Korona
Sakataren gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha ya ce matafiyan sun ki yarda a killace su tukunna kafin su garzaya gidajen su