ZABEN FIDDA GWANI: APC ta ki tantance Aisha Alhassan da Adebayo Shittu ba byAisha Yusufu September 27, 2018 0 Jam'iyyar APC ba ta tantance ta ba, sannan ba ta ce ga dalili ba.