HAJJI 2018: An kwashe maniyyata 35,000 zuwa Saudiyya daga Najeriya byAshafa Murnai August 16, 2018 Ana sa ran za a kammala jigilar a ranar Juma’a mai zuwa.