RIKITA-RIKITAR TAKARAR MUSLIM-MUSLIM: Ƙungiyar CAN ta gindaya wa Tinubu sharuɗɗa 10
Tinubu ya shaida masu cewa zaɓen wanda zai yi masa takarar mataimakin shugaba abu ne da ya kasance masa mai ...
Tinubu ya shaida masu cewa zaɓen wanda zai yi masa takarar mataimakin shugaba abu ne da ya kasance masa mai ...
Mun gargaɗi APC kada su yi wannan ganganci na Muslim-Muslim amma suka yi mana kunnen uwar shegu suka tsaida musulmai ...
Ya ce duk wanda ya zaɓi ɗan Arewa a halin da siyasar kasar nan ke ciki a 2023, to ya ...
Ya ce gara ma tun da wuri 'yan Najeriya su kama turbar kiran sunan mahalicci, ba hauragiyar soki-burutsun da ake ...
Matasa sun kai hari a unguwar Malali.
Allah ka tsare mana imaninmu da mutuncin mu. Amin.
An ruwaito cewa jami’an tsaron Isra’ila sun yi amfani da bakonon tsuhuwa da harsasai wajen hana Falasdinawa tsallakawa.
Wadanda suka rasa rayukan su a fadan makiyaya da manoma a Zamfara, sun zarce na Benuwai da Taraba gaba daya.
Kakakin Hukumar Alhazai ta Kasa , Mousa Ubandawaki, ya bayyana cewa gwamnati fa bata ga ta zama ba.
Allah ya sawwake, ya shiryar damu hanya madaidaciya, amin.