SAUYA SHEKA: Buhari da APC sun rasa kujerar Majalisar Tarayya daya daga Katsina
Murtala dai bai bayyana dalilin ficewar sa daga APC ba.
Murtala dai bai bayyana dalilin ficewar sa daga APC ba.
An kuma samu tsabar kudi naira dubu dari uku da hamsin da wasu kudaden kasashen waje a hannun su.