An ceto mataimakin kwamishinan ‘Yan sanda Musa Rambo
Sannan bai ce komai ba game ko maharan sun nemi abiya kudin fansa ko a'a.
Sannan bai ce komai ba game ko maharan sun nemi abiya kudin fansa ko a'a.
Kotun koli ta kori sanata David Umaru dake wakiltar Neja ta Gabas.
Cikin watan Janairu, Gwamna Aminu Masari ya ci Katsina mamaye ta ke da masu garkuwa da mutane.
An tabbatar da cewa wanda ya sha gidar dai ya yi mankas, malamin jami’a ne.
Balarabe Musa ya bayyana haka ne da yake hira da PREMIUM TIMES a Kaduna.
A yau dai magoya bayan Najeriya a katafaren filin kwallon birnin Volgogard Arena da ke Rasha.
Da yake amsa laifin sa, Musa yace yayi haka ne ganin yadda shi Bello ya addabi babban wansa da fitina.
Jami’an ‘yan sandan sun dauki bayanai daga bakin tsohowar matar sa Jamila, da ‘ya’yan sa biyu, Ahmed da Halima.