An yi Kashe-Kashe a bukin rantsar da shugabannin APC a Kano
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya raba motoci ga 'yan siyasa da bayan rantsar da shugabannin jam'iyyar a garin Rano.