Allah Yace Ku Roke Shi, Zaya Amsa Maku, Daga Imam Murtadha Gusau
"Kuma hakika Masallatai na Allah ne, don haka kada ku kira wani tare da Allah."
"Kuma hakika Masallatai na Allah ne, don haka kada ku kira wani tare da Allah."
Allah yayi dadin tsira da aminci bisa shugaban mu Annabi Muhammad (SAW), da Iyalan sa, da Sahabban sa, da duk ...
Mahaifiyata ta rasu ana bin ta bashin azumin wata guda, sai Annabi yace: Ki biya mata.