Tabbas, Hakika, Ko Shakka Babu, Babu Mai Dukan Matarsa Ko Ya Mare Ta Sai Jahili, Wawa, Jaki, Dabba, Dakiki, Mahaukaci, Daga Imam Murtadha Gusau
Wadannan mutane, su fa mutane ne wadanda basu so al'ummah ta fahimci gaskiya. Basu so al'ummah su fahimci addini.