Ƙaddamar Da Littafin Daular Usmaniyya: Na so na halarta, amma tsoron ‘yan bindiga ya hana ni zuwa -Murry Last, marubucin littafin
Marubucin 'The Sokoto Caliphate' wanda PREMIUM TIMES ta ƙaddamar s ranar Talata, ya nuna takaicin halartar taron daga Amurka.