Kotu ce ta tura Murja gidan gyara hali, ita ce kuma ta ba da umarnin sakin ta – Hukumar gyara Hali ta Kano
Kakakin Hukumar Hisbah, Ado Fage a lokacin da aka tambaye shi game da sakin Murja, ya ce ba shi da ...
Kakakin Hukumar Hisbah, Ado Fage a lokacin da aka tambaye shi game da sakin Murja, ya ce ba shi da ...
Ana zargin Murja da yin amfani da kalaman ɓatanci da rashin kunya a cikin bidiyonta, wanda dubban mutane ke kallo.