SUKAR BUHARI: Karnuka ne ke wa ragon layya haushi-MURIC
“Saukar Jacob Zuma na Afrika ta Kudu daga mulki abu ne mai koyar da darasi.
“Saukar Jacob Zuma na Afrika ta Kudu daga mulki abu ne mai koyar da darasi.
Hakan zai tabbatar wa musulman Najeriya cewa gwamnati na la’akari dasu cikin al'amuran ta.
MURIC ta ja kunnen sa da ya daina shiga sha’anin addinin Musulunci, ta kuma ja kunnen jama’a a yi kaffa-kaffa ...
“ Saboda haka ya dace ace akwai wani nasu a cikin kwamitin.” Inji Ishaq
Darektan kungiyar Ishaq Akintola yace tabas wannan kira ya yi daidai domin haka Kur’ani mai girma ya karantar.