Kada korona ta hana ku shayar da ‘ya’yan ku nono – Kira ga Iyaye
Mace za ta iya kiyaye sauran sharuddan gujewa wa kamuwa da cutar koda bata da takunkumin rufe baki da hanci.
Mace za ta iya kiyaye sauran sharuddan gujewa wa kamuwa da cutar koda bata da takunkumin rufe baki da hanci.
Ihekweazu ya ce a yanzu haka kwayoyin cutar Coronavirus ya fara kareda kasashen duniya inda ya zama dole a bude ...
A daina shan ruwan sanyi.