GARGADIN BUHARI: Kada wani minista ko shugaban ma’aikata ya yi watsi da aiki ya bi ayarin ‘yan Kamfen
Saboda haka, in horon dukkan ministoci, sakatarorin dindindin da shugabannin hukumomi dole su mai da hankali wajen gudanar da ayyukansu
Saboda haka, in horon dukkan ministoci, sakatarorin dindindin da shugabannin hukumomi dole su mai da hankali wajen gudanar da ayyukansu
A shekarar Shugaba Buhari ta biyu, wato cikin 2016, Najeriya ta samu maki 26.6. a cikin shekaru biyar na mulkin ...
Hausawa sun ce kamar Kumbo kamar kayan ta. Yadda Buhari ke facaka da kuɗaɗen al'umma wajen inganta tafiyar da rayuwar ...
Ajakaye ya yi tsokaci cewa yayin da ake ta ƙara ƙarfafa tsarin karɓa-karɓa, to ko daga ina shugaba zai fito ...
Manufar dimokradiyya, ita ce, ta ceto mutane daga mulki irin na tsohon mulkin kama-karya na gargajiya a wancan lokacin
Ya ce shirin wadannan marasa kishin kasa shine duk kasa ta dagule, yadda dole sai an yi juyin mulki ko ...
Ministan Tsaro Bashir Magashi ne ya jagorance su a wajen taron, wanda shi ma tsohon soja ne da ya yi ...
An tabbatar da Biden duk kuwa da shigar-kutsen da ’yan jagaliyar Trump su ka yi tare da hargitsa zaman majalisar.
An kuma yafe wa wadanda suka shirya wa tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida juyin-mulki.
Fitaccen marubuci, Wole Soyinka ya bayyana cewa yana da yakinin ba Buhari bane ke mulkin Najeriya a halin yanzu da ...