GBAJABIAMILA: Kungiyar Dattawan Yankin ‘Middle Belt’ ta bijire wa APC byAshafa Murnai April 10, 2019 0 Dattawan sun ce su na goyon bayan Hon. Idris Wase a matsayin shugaban majalisa.