Yadda muka fafata da mahara a dajin Birnin Gwari – Dakarun Sojin Saman Najeriya byMohammed Lere January 10, 2020 0 Sai dai kash duk da maharan sun sha kashi a hannun sojojin sun kashe soja daya.