Cikin watanni 8 jihar Kaduna ta karbi harajin sama da biliyan 15 byMohammed Lere September 26, 2017 Jihar Kaduna dai itace jiha ta farko da ta fara yin asusun gwamnati na bai daya wato TSA.