Buhari bai kara kwanakin hutun sa a Landan ba – Fadar Shugaban Kasa byAshafa Murnai August 15, 2018 0 Fadar ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi watsi da labarin cewa karya ne.