AMBALIYA: Gwamnatin tarayya ta samar da naira biliyan 1.5 wa jihohin 15 byMohammed Lere July 13, 2017 Za a ba hukumar ba da agajin gaggawa NEMA domin raba wa jihohin.