Dalilin da ya sa Kotu ta dakatar da yin muƙabala bayan Abduljabbar ya kammala shirin karawa da malaman Kano
An tsaida ranar 22 ga Maris don sauraren rokon Barista Ma'aruf Yakasai kan dukkan bukatun.
An tsaida ranar 22 ga Maris don sauraren rokon Barista Ma'aruf Yakasai kan dukkan bukatun.
Gwamnatin Kano kamar yadda Daily Nigerian ta buga, za ta shirya wannan mukabala sannan kuma za a yada shi a ...