A saka ranar 1 ga watan Muharram ranar hutu a Najeriya – Kungiyar ‘MURIC’
Hakan zai tabbatar wa musulman Najeriya cewa gwamnati na la’akari dasu cikin al'amuran ta.
Hakan zai tabbatar wa musulman Najeriya cewa gwamnati na la’akari dasu cikin al'amuran ta.
MURIC ta ce an dade ana danne musulmai a kasar nan.
Gwamnan jihar Aminu Tambuwal ne ya sanar da haka ta hannun kakakinsa Imam Imam.