Ba zan hakura da kira ga mutane da nake yi da su canza halaiyarsu ba – Sarkin Kano
Kuma na san zan samu nasara akan haka domin abune mai kyau nake yi wa al’ummar.
Kuma na san zan samu nasara akan haka domin abune mai kyau nake yi wa al’ummar.
Muhyi ya ce sun dakatar da haka ne saboda majalisar dokokin jihar sun ce suma za suyi haka.
Tuhumomin da ake yi wa Sarki Muhammadu Sanusi II sun hada laifin bata suna,
Ca da akayi wa shirin a wancan lokacin ne ya sa aikin bai yuwu ba kuma.
“ Idan baka da maganin rigakafi ka ce baka da ci, sai kaje ka nemo wa mutanen jihar ka kawai.” ...
“ Mafi yawancin maza suna sheke ayarsu a waje da wadansu matan bayan sun bar nasu a gida.” Aisha Tace.