Don Allah Wace Doka Ce Khalifah Malam Muhammadu Sanusi II Ya Karya? Daga Imam Murtadha Gusau
A da can sunce ya cika surutu. Amma duk da yanzu yayi shiru, ba ya magana, basu kyale shi ba.
A da can sunce ya cika surutu. Amma duk da yanzu yayi shiru, ba ya magana, basu kyale shi ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kara jaddada alwashin da ya dauka na magance Boko Haram a cikin kasar nan. Da ya ...