YUNƘURIN MAIDA TSOHON SARKI: Gwamnan Kano ya bada umarnin a kama Aminu Ado bayan ya shigo Kano cikin dare
Ya bada umarnin a kama shi saboda ya shigo Kano kwana biyu bayan cire shi, domin ya tayar da fitina.
Ya bada umarnin a kama shi saboda ya shigo Kano kwana biyu bayan cire shi, domin ya tayar da fitina.
Amma yau an wayi gari, tun da aka dau alhakinsa, babu wanda duniya zata kalla a Kano, wanda za ayi ...
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.
To, anan, abinda nike so Malam babba na kofar gabas ya sani, shine, sunayen Allah Guda biyu suna yin tasiri ...
Sannan muna nan muna ta addu'a da fatan alheri a koda yaushe ga 'yan siyasa masu son talakawa kuma masu ...
Sarki Sanusi ya fadi haka ne bayan sauka da ga hawan Sallah a birnin Kano.
"Dama bisa ga yanayin mulkin dole ne gwamnan jihar ya neme mu akan haka.”
Ya ce irin haka shiri ne na makiyansa amma babu kamshin gaskiya a cikinta.
Shugabannin biyu sun dauki tsawon awoyi biyu suna ganawa.
Kuma na san zan samu nasara akan haka domin abune mai kyau nake yi wa al’ummar.