Majalisar wakilai bata da hurumin saka baki a Binciken Sanusi da mu ke yi – Kakakin Majalisar Dokokin jihar Kano
Kuma kamar yadda yake a dokar kasa a sashe na 128, muna da ikon gudanar da bincike akan sarkin.