ƘARFIN HALI: Ifeanyi Ararume ya rarumi Buhari zuwa kotu, saboda ya janye naɗin shugabancin NNPCL da ya yi masa
Jin haushin haka sai Ararume wanda Sanata ne a jihar Imo, ya garzaya Babbar Kotun Tarayya ta Imo a ranar ...
Jin haushin haka sai Ararume wanda Sanata ne a jihar Imo, ya garzaya Babbar Kotun Tarayya ta Imo a ranar ...
Ana sa ran nan ba da daɗewa ba Shugaba Muhammadu Buhari zai rantsar da mafi girman muƙami daga cikin Alƙalan ...
Kakakin Yaɗa Labaran Shugaban Ƙasa, Garba Shehu ne ya bayyana haka a matsayin raddi ga wasu kalaman da Kukah ya ...
Yan Bindigar sun matsawa garin na Tegina tun bayan da suka sace Dalibai 136 a Islamiyya Salihu Tanko a watan ...
Farkon shekarar ce aka tashi da rasuwar babban Basaraken Ibadan, Olubadan Saliu Adetunji, wanda ya hau sarauta cikin 2016.
Biyo bayan fara amfani da sabuwar dokar harkokin man fetur a Najeriya, wadda ta ƙirƙiri sabbin hukumomin fetur biyu kwanan ...
Amao ya yi wannan ƙarin haske a ranar Laraba a Abuja, lokacin da ya yi ganawa da wasu editocin wasu ...
Likitocin nan fa sun raina Najeriya. Na kuma bada umarnin idan su ka ƙara kwana bakwai ba su koma ba, ...
Bugu da ƙari kuma yayin da ake fama da 'yan awaren Biafra', a Kudu Maso yamma can ma masu rajin ...
Gwamnonin PDP za su yi taro a Bauchi, don tattauna rashin aiki, matsin tattalin arziki, da kutufon da APC ke ...