ZARGIN MURDIYA : Gwamnan Neja ya soke zaben sabon sarkin Sudan
Marigayi Sarkin Sudan, Sa'idu Namaska, ya rasu ranar Alhamis din ta ta gabata bayan shafe shekaru 47 yana mulkin Kontagora.