Gwamnatin Kano ta rufe makarantar da malami da yayi gunduwa-gunduwa da dalibarsa ‘yar shekara 5
Malamin wannan makaranta Abdulmalik Tanko ya saci Haneefa ya kaita gidanshi ta yi makonni biyu tare da iyalan sa.